2 Samuel 2:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yowab ya ce, “Muddin Allah yana a raye, da ba a ce ka yi magana ba, da mutanen za su ci gaba da fafaran ’yan’uwansu har gari yă waye.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْوَبْ يَثٜىٰ «نَا ضَنْڟٜىٰ دَ سُونَنْ اللَّهْ مَيْ رَيْ دَبَدُوانْ كَا يِمَغَنَ بَ دَ ذَامُ ثِيغَبَدَ بِنْكُ حَرْ غُواْبٜىٰ دَ سَڢٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yowab ya ce, “Na rantse da Ubangiji, hakika da ba domin ka yi magana ba, da mutanena ba za su daina runtumarka ba har gobe da safe.”