2 Samuel 2:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yowab ya dawo daga fafaran Abner, sai ya tattara dukan mutanensa. Ban da Asahel, sai ya gane an rasa mutum goma sha tara na Dawuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يُواْوَبْ يَدَيْنَ بِنْ أَبْنٜىٰرْ، سَيْ يَتَارَ سُواْجُواْجِنْسَ دُكَ؞ دَ عَكَ ڧِرْغَسُ سَيْ عَكَ تَرَرْ ثٜىٰوَ بَابُ مُتُمْ غُواْمَشَا تَرَ بَنْدَ أَسَهٜىٰلْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yowab ya komo daga runtumar Abner, ya tattara mutanensa duka, sai ya ga an rasa mutum goma sha tara daga cikin mutanen Dawuda, banda Asahel.