2 Samuel 2:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutanen Dawuda sun kashe mutum ɗari uku da sittin daga kabilar Benyamin da suke tare da Abner.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مُتَنٜىٰنْ دَاوُدَ سُنْ كَشٜىٰ مُتَنٜىٰ طَرِے عُكُ دَ سِتِّنْ دَغَ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ وَطَنْدَ سُكٜىٰ ڧَرْڧَشِنْ أَبْنٜىٰرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma barorin Dawuda suka kashe mutanen Biliyaminu mutum ɗari uku da sittin daga cikin waɗanda suke tare da Abner.