2 Samuel 2:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu fa, sai ku ƙarfafa, ku yi jaruntaka, gama Shawulu sarkinku ya mutu, gidan Yahuda kuwa sun naɗa ni sarki a kansu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَسَنْثٜىٰ دَ ڧَرْڢَڢَاوَا دَ ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَا غَمَا شُوغَبَنْكُ طَالُوتَ يَمُتُ، عَمَّا غِدَنْ يَهُودَ سُنْ نَطَنِ سَرْكِنْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu sai ku ƙarfafa, ku yi jaruntaka, gama Saul shugabanku ya rasu, mutanen Yahuza kuwa sun naɗa ni sarkinsu.”