2 Samuel 20:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗaya daga cikin mutanen Yowab ya tsaya kusa da Amasa ya ce, “Duk mai son Yowab, kuma duk mai son Dawuda, yă bi Yowab!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَيَ دَغَ ثِكِنْ سُواْجُواْجِنْ يُواْوَبْ يَڟَيَ كُسَدَ جِكِنْ أَمَسَ يَثٜىٰ «كُواْوَ دَيَكٜىٰ غُواْيُوانْ بَايَنْ يُواْوَبْ دَ دَاوُدَ، يَبِے يُواْوَبْ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ɗaya daga cikin samarin Yowab ya tsaya kusa da gawar Amasa ya ce, “Duk wanda yake son Yowab da duk wanda yake goyon bayan Dawuda, ya bi Yowab.”