2 Samuel 20:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan an ɗauke Amasa daga hanya, sai dukan mutane suka bi Yowab don fafaran Sheba ɗan Bikri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ عَكَ كَوَرْدَ جِكِنْ أَمَسَ دَغَ حَنْيَ، سَيْ دُكَنْ سُواْجُواْجِنْ سُكَبِے يُواْوَبْ ذُوَا نٜىٰمَنْ شٜىٰبَ طَنْ بِكِرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da aka kawar da ita daga kan hanya, dukan mutane kuwa suka bi Yowab domin su bi sawun Sheba ɗan Bikri.