2 Samuel 20:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dukan rundunonin da suke tare da Yowab suka zo suka yi wa Sheba kwanton ษauna a Abel-Bet-Maโaka. Suka tara ฦasa kewaye da jikin katangar birnin daidai da tsayinta. Saโan nan waษansu kuma suna ฦoฦarin rushe katangar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููุงูููุจู ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณูููุฐููุงู ุงููุจูููฐูู ูู ุจูููฐุชู ู
ูุนููู ุณููู ููููฐููููููฐ ุจูุฑููููู ุฏู ุดูููฐุจู ููููููฐ ุซูููุ ุณููู ุชูุงุฑู ฺงูุณูุง ููููฐููููููฐ ุฏู ุฌููููู ููุชูููโุบูุฑู ุจูุฑููููู ุฏูููุฏููู ุฏู ฺูููููุชูุ ุณูุนููู ููุทูููุณู ููู
ู ุณููู ฺงููุงฺูงูุฑููู ุฑูุดูููฐ ููุชูููโุบูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan mutanen da suke tare da Yowab kuma suka zo suka kewaye shi cikin Abel-bet-ma'aka. Suka tula ฦasa a jikin garun garin, daidai da tsayinta, waษansu kuma suna ฦoฦarin rushe garun.