2 Samuel 20:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai wata mata mai hikima ta yi kira daga ciki birnin ta ce, โKu saurara! Ku saurara! Ku gaya wa Yowab yฤ zo nan ina so in yi magana da shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุชู ู
ูุซูููฐ ู
ููู ุญูููู
ู ุฏูุบู ุจูุฑููููู ุชูููููุฑูุง ุชูุซูููฐ ยซููุฌู ู
ููู! ููุฌู ู
ููู! ุงูู ฺขูุทูุง ูู ูููุงูููุจู ููุฐููุงู ููููุ ุงูููู ุณููุงู ุงูููููู ู
ูุบููู ุฏูุดูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wata mace mai hikima ta yi kira daga cikin garin, ta ce, โJi mana! A faษa wa Yowab, ya zo nan, ina so in yi magana da shi.โ