2 Samuel 20:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan sarki ya ce wa Amasa, “Ka tattaro mutanen Yahuda su zo wurina cikin kwana uku, kai kuwa ka kasance a can kai kanka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سَرْكِے يَثٜىٰ وَ أَمَسَ يَكِرَا مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ سُتَارُ أَوُرِنْ سَرْكِے عَثِكِنْ ݣُونَ عُكُ، أَمَسَ كُمَ يَكَسَنْثٜىٰ تَرٜىٰدَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan sarki ya ce wa Amasa, “Ka tattaro mini mutanen Yahuza kafin kwana uku, kai kuma ka zo tare da su.”