2 Samuel 20:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da Amasa ya tafi kiran mutanen Yahuda, ya ɗauki lokaci fiye da lokacin da sarki ya ba shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَمَسَ يَتَڢِے دُواْمِنْ يَتَتَّارُواْ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ، عَمَّا يَدَطٜىٰ ڢِيٜىٰدَ يَدَّ سَرْكِے يَعُمَرْثٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Amasa ya tafi ya kira mutanen Yahuza, amma ya makara, bai zo a lokacin da aka ƙayyade masa ba.