2 Samuel 20:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce wa Abishai, โIna gani Sheba ษan Bikri zai ba mu wuya fiye da Absalom. Ka ษauki mutanen maigidanka ka fafare shi, don kada yฤ sami garuruwa masu katanga yฤ tsere mana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููุซูููฐ ูู ุงููุจูุดููู ยซููููุฐู ุดูููฐุจู ุทููู ุจูููุฑู ุฐููู ุฌููฐููุงู ู
ููู ูููููู ฺขูููููฐุฏู ุงููุจูุณููููุงู
ูุ ููุทููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ููุจููุดูุ ููุฏู ููุบูุฏู ุฐูููุง ุจูุฑููู ู
ููู ููุชูููโุบู ุญูุฑู ูููููปูุซูููฐ ู
ูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuma ya ce wa Abishai, โSheba ษan Bikri fa, zai ba mu wuya fiye da Absalom, sai ka ษauki mutanena, ka bi sawunsa, don kada ya ci garuruwa masu garu har ya tsere mana.โ