2 Samuel 20:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yowab ya ce wa Amasa, “Yaya kake, ɗan’uwana?” Sai Yowab ya kama gemun Amasa da hannun dama don yă yi masa sumba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْوَبْ يَثٜىٰ وَ أَمَسَ «طَنْعُوَ، كَنَ لَاڢِيَ؟» سَيْ يَسَا حَنُّنْسَ نَدَمَ يَكَامَ غٜىٰمُنْ أَمَسَ كَمَرْ ذَيْ سُمْبَثٜىٰ شِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yowab ya ce wa Amasa, “Abokina kana lafiya?” Yowab kuma ya kama gemun Amasa da hannun dama don ya sumbace shi.