2 Samuel 21:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya kawo ƙasusuwan Shawulu da na ɗansa Yonatan daga can, a kuma aka tattara dukan ƙasusuwan waɗanda Gibeyonawan suka kashe, suka kuma rataye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَݣُوشِ ڧَسُسُوَنْ طَالُوتَ دَ نَ يُواْنَتَنْ دَ نَمُتَنٜىٰ بَݣَويْ نَنْ وَطَنْدَ مُتَنٜىٰنْ غِبٜىٰيُوانْ سُكَ كَشٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga can ne ya kwaso ƙasusuwan Saul da na Jonatan, suka kuma tattara ƙasusuwan waɗanda aka rataye.