2 Samuel 21:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har yanzu yaƙi ya sāke ɓarke tsakanin Filistiyawa da Isra’ila. Sai Dawuda ya gangara tare da mutanensa don su yaƙi Filistiyawa, gajiya ta kama shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً سَيْ يَاڧِ يَسَاكٜىٰ ٻَرْكٜىٰ ڟَكَانِنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ نَ ڢِلِسْتِ؞ دَ دَاوُدَ دَ مُتَنٜىٰنْسَ سُكَ غَنْغَرَ سُكَيِ يَاڧِ دَ ڢِلِسْتِيَاوَا، سَيْ غَاجِيَ تَكَامَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana nan sai Filistiyawa suka kai wa Isra'ilawa yaƙi. Dawuda kuwa ya gangara tare da jama'arsa, suka yi yaƙi da Filistiyawa. Dawuda kuwa ya gaji.