2 Samuel 21:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Abishai ษan Zeruhiya ya kawo wa Dawuda gudummawa; ya bugi Bafilistin, ya kashe shi. Saโan nan mutanen Dawuda suka rantse masa suka ce, โBa za ka ฦara fita tare da mu wurin yaฦi ba, don kada fitilar Israโila tฤ mutu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงููุจูุดููู ุทููู ุธูููฐุฑููููู ููุชูููู
ููู ุฏูุงููุฏูุ ููุจูุบู ู
ูุชูู
ููู ฺขูููุณูุชูููุ ููููุดูููฐุดูุ ุณููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุฏูุงููุฏู ุณููู ุถฺููููููฐ ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุจูุฐูุงููุณูุงููููฐ ุจูููู
ู ุฐูููุง ููุฑููู ููุงฺงู ุจูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุนูููุดูููฐููุ ฺขูุชูููุฑู ู
ููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููู
ู ุชูู
ูุชูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abishai ษan Zeruya kuwa, ya kawo wa Dawuda gudunmawa. Ya faษa wa Bafilisten, ya kashe shi. Jama'ar Dawuda kuwa suka sa ya yi musu alkawari ba zai ฦara binsu zuwa wurin yaฦi ba. Suka ce, โKai ne begen Isra'ila, ba mu so mu rasa ka.โ