2 Samuel 21:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gibeyonawa suka ce, โBa mu da โyanci mu nemi zinariya ko azurfa daga wurin Shawulu ko gidansa, ba mu kuwa da wani โyanci mu sa a kashe wani a Israโila.โ Dawuda ya ce, โTo, me kuke so in yi muku?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุบูุจูููฐูููุงูู ุณูููุซูููฐ ูู ุฏูุงููุฏู ยซุจูุฐูููุซูููฐูู ุงููุธูุฑฺูขูุง ูููุงู ุธููููุงุฑููู ููููฐ ุฐููู ุนููู ุดูุฑูููู
ู ุฏู ุทูุงูููุชู ูููุงู ุบูุฏูููุณูุจูุ ุจูููู
ู ุฐูููุซูููฐ ุนูููุดูููฐ ูููู ุนู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏููุงูู
ูููู
ูุจูุยป ุฏูุงููุฏู ููุชูู
ูุจูููููฐุณู ููุซูููฐ ยซุชููุงูุ ู
ูููฐ ููููููฐุณููุงู ุงููููููู
ูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gibeyonawa suka amsa suka ce, โBa zancen azurfa ko zinariya yake tsakaninmu da Saul ko da gidansa ba. Ba kuma wani mutum muke so mu kashe daga cikin Isra'ila ba.โ Dawuda kuma ya tambaye su ya ce, โTo, me kuke so in yi muku?โ