2 Samuel 21:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma sarki ya ɗauki Armoni da Mefiboshet, ’ya’ya biyu maza waɗanda Rizfa ’yar Aiya ta haifa wa Shawulu, tare da ’ya’ya maza biyar na Merab ’yar Shawulu, waɗanda ta haifa wa Adriyel ɗan Barzillai, mutumin Mehola.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يَطَوْكِ أَرْمُواْنِ دَ مٜىٰڢِبُواْشٜىٰتْ یَیَ مَظَا نَ طَالُوتَ وَطَنْدَ رِظْڢَ یَرْ أَيْيَ تَحَيْڢَ مَسَ؞ يَكُمَ طَوْكِ یَیَ مَظَا بِيَرْ نَ مٜىٰرَبْ یَرْ طَالُوتَ، وَطَنْدَ تَحَيْڢَ وَ أَدِرِيٜىٰلْ طَنْ بَرْظِلَّيْ مُتُمِنْ مٜىٰهُواْلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarki ya sa aka kamo masa Armoni da Mefiboshet, 'ya'yan Saul waɗanda Rizfa, 'yar Aiya, ta haifa masa, da 'ya'ya maza biyar na Adriyel, ɗan Barzillai, mutumin Abelmehola, waɗanda matarsa Merab 'yar Saul ta haifa masa.