2 Samuel 22:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya rera wannan waƙa ga Ubangiji, sa’ad da Ubangiji ya cece shi daga hannun dukan abokan gābansa, da kuma daga hannun Shawulu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَكُٻُتَرْدَ دَاوُدَ دَغَ حَنُّنْ طَالُوتَ دَ كُمَ دَغَ حَنُّنْ دُكَنْ أَبُواْكَنْ غَابَنْسَ، سَيْ دَاوُدَ يَرٜىٰرَ وَنَّنْ وَاڧَا غَ يَهْوٜىٰهْ ، يَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan waƙa Dawuda ya raira wa Ubangiji sa'ad da Ubangiji ya cece shi daga hannun Saul da dukan sauran abokan gābansa, ya ce,