2 Samuel 22:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya harbe kibiyoyi, ya wartsar da abokan gāba, da walƙiya kuma ya sa suka gudu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهَرْبَ كِبِيُواْيِنْسَ، يَوَاڟَرْدَ أَبُواْكَنْ غَابَنْسَ، يَعَيْكَ دَ وَلْڧِيَ، يَبَظَرْ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya harharba kibau, ya warwatsa magabtansa, Da walƙiyoyin tsawa ya sa su gudu.