2 Samuel 22:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Daga sama ya miƙo hannu ya ɗauke ni, ya tsamo ni daga zurfafa ruwaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ سَمَ يَهْوٜىٰهْ يَمِيڧُواْ حَنُّنْسَ يَطَوْكٜىٰنِ، دَغَ ضُوَيٜىٰ مَاسُ ظُرْڢِ يَثِرٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga Sama Ubangiji ya miƙo ya ɗauke ni, Ya tsamo ni daga zurfafan ruwaye.