2 Samuel 22:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuɓutar da ni daga hannun abokin gāba mai iko, daga maƙiyina da suka fi ƙarfina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ أَبُواْكَنْ غَابَنَ مَاسُ ڧَرْڢِے، يَثٜىٰثٜىٰنِ، دَغَ مَاسُ ڧِينَ، غَمَا سُنْ ڢِينِ ڧَرْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuɓutar da ni daga waɗanda suke ƙina, Daga abokan gābana, waɗanda suka fi ƙarfina!