2 Samuel 22:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka auka mini cikin ranar masifata, amma Ubangiji ya kiyaye ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ مَسِيڢَاتَ سُكَ ڢَاطُواْ مِنِ عَمَّا يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ يَرِڧٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da nake cikin wahala sun auka mini, Amma Ubangiji ya kiyaye ni.