2 Samuel 22:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ Ubangiji ya sāka mini bisa ga adalcina; bisa ga tsabtar hannuwana ya sāka mini.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَا سَاكَ مِنِ عَكَنْ أَدَلْثِنَ، يَبَانِ لَادَ دُواْمِنْ بَ هَنُّونَ أَوَنِ لَيْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ubangiji ya sāka mini bisa ga adalcina, Ya sa mini albarka domin ba ni da laifin kome.