2 Samuel 22:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan dokokinsa suna a gabana; ban ƙi ko ɗaya daga umarnansa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ رِڧٜىٰ دَ دُكَنْ دُواْكُواْكِنْسَ، بَنْ كَوَرْدَ ڧَٰعِدُواْدِنْسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kiyaye dukan dokokinsa, Ban yi rashin biyayya ga umarnansa ba.