2 Samuel 22:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ga masu tsarki, kakan nuna musu tsarki. Amma ga masu karkataccen hali, kakan nuna kanka mai wayo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَ مَيْڟَبْتَرْ رَيْ، كَكَنْ نُونَ كَنْكَ مَيْ ڟَبْتَرْ رَيْ؞ غَ مَيْرَايُوَرْ ݣُونَ ݣُونَ، كَكَنْ نُونَ كَاڢِيشِ ݣُونَ ݣُونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai Tsarki ne kai ga waɗanda suke tsarkaka, Amma kana gāba da waɗanda suke mugaye.