2 Samuel 22:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allahna shi ne dutsena. A gare shi nake samun kฤriya shi ne garkuwata da kuma ฦ™ahon cetona. Shi ne mafakata, maษ“uyata, da mai cetona. Daga mutane masu fitina, ka cece ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽุงุŒ ุฏููˆฺŸูœู‰ูฐู†ู’ ูปููŠูŽู†ูŽุŒ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ูƒูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ูปููŠูŽุž ุบูŽุฑู’ูƒููˆูŽุชูŽ ุฏูŽ ฺงูŽุฑู’ฺขูู†ู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู’ู†ูŽุŒ ูƒูŽุชูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุชูŽุงุฏูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ูปููŠูŽู†ูŽุŒ ู…ูŽูŠู’ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู’ู†ูŽุŒ ู…ูŽูŠู’ุซูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐู†ู ุฏูŽุบูŽ ุชูŽุงุดูู†ู’ ุญูŽู†ู’ูƒูŽู„ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allahna, shi ne kฤriyata, Ina zaune lafiya tare da shi. Yana kฤre ni kamar garkuwa, Yana tsare ni, ya kiyaye ni. Shi ne mai cetona.