2 Samuel 22:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ne ya ba ni ƙarfi, ya kuma mai da hanyata cikakkiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ شِينٜىٰ مَيْ بَانِ ڧَرْڢِے، يَكَنْسَا حَنْيَتَ تَذَمَ ثِكَكِّيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allahn nan shi ne mafaka, mai ƙarfi ne a gare ni, Ya sa hanyata ta zama lafiyayyiya.