2 Samuel 22:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka fadada hanya a ƙarƙashina domin kada idon ƙafana yă juya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَسَانِ أَ حَنْيَرْ دَ بَابُ حَڟَرِ، ڧَڢَاڢُنَ بَسُيِ سَنْڟِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka hana a kama ni, Ban kuwa taɓa faɗuwa ba.