2 Samuel 22:39 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na hallaka su ƙaƙaf, ba kuwa za su ƙara tashi ba, sun fāɗi a ƙarƙashin sawuna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَهَلَكَاسُ، نَبُغٜىٰسُ حَرْ ڧَسَا، بَسُ عِيَ تَاشِ بَ، سُنْ ظُبٜىٰ عَڧَرْڧَشِنْ ڧَڢَاڢُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na fyaɗa su ƙasa, ba su iya tashi ba, Suna kwance warwar a ƙafafuna.