2 Samuel 22:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ba ni ƙarfi don yaƙi; ka sa maƙiyina suka rusuna a ƙafafuna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ كَبَانِ ڧَرْڢِے دُواْمِنْ إِنْيِ يَاڧِ، كَسَا أَبُواْكَنْ غَابَنَ عَڧَرْڧَشِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ba ni ƙarfi domin yin yaƙi, Nasara kuma a kan abokan gābana.