2 Samuel 22:42 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka nemi taimako, amma babu wanda zai cece su, suka yi kira ga Ubangiji, amma ba a amsa musu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنْيِ كُوكَا، عَمَّا بَابُوَنْدَ يَثٜىٰثٜىٰسُ، سُنْيِكِرَا غَ يَهْوٜىٰهْ ، عَمَّا يَڧِ يَأَمْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka nemi taimako, amma ba wanda zai cece su, Suka yi kira ga Ubangiji, amma bai amsa musu ba.