2 Samuel 22:44 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka kuɓutar da ni daga harin mutanena; ka kiyaye ni kamar shugaban al’ummai. Mutanen da ban sansu ba za su kasance a ƙarƙashina,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَثٜىٰثٜىٰنِ دَغَ تَاوَيٜىٰنْ مُتَنٜىٰنَ، كَمَيْدَنِ شُوغَبَنْ أَلْعُمَّيْ، مُتَنٜىٰنْ دَ بَنْ تَٻَ سَنِنْسُبَ، سُنْيِ مِنِ حِدِمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka cece ni daga jama'ata mai tawaye, Ka sa in yi mulkin al'ummai, Mutanen da ban san su ba sun zama bayina.