2 Samuel 22:48 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ne Allahn da yake rama mini, wanda ya sa al’ummai a ƙarƙashina,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ اللَّهْ نٜىٰ مَيْ رَامَ مِنِ، شِينٜىٰ يَسَا ڧَبِيلُ عَڧَرْڧَشِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ba ni nasara a kan abokan gabana, Ya sa mutane a ƙarƙashin mulkina,