2 Samuel 22:49 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda ya kuɓutar da ni daga maƙiyina. Ka ɗaukaka ni bisa maƙiyina; ka kiyaye ni daga hannun mugayen mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْ كُٻُتَرْ دَنِے دَغَ مَاسُ ڧِينَ؞ يَكَنْ طَوْكَكَ نِے بِسَ مَاسُ غَابَادَنِے، يَكَنْ ثٜىٰثٜىٰنِ دَغَ مَاسُ تَادَ حَنْكَلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuɓutar da ni daga hannun maƙiya. Kai, ya Ubangiji, ka ba ni nasara a kan maƙiyana, Ka tsare ni daga mutane masu zafin hali.