2 Samuel 22:50 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, zan yabe ka, ya Ubangiji cikin dukan al’ummai; Zan rera waƙoƙin yabo ga sunanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ وَنَّنْ، يَا يَهْوٜىٰهْ ، ذَنْ يَبٜىٰكَ عَثِكِنْ أَلْعُمَّيْ، ذَنْ رٜىٰرَ يَبُواْ غَ سُونَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin wannan zan yi yabonka cikin al'ummai, Zan raira yabbai gare ka.