2 Samuel 22:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Igiyoyin mutuwa sun nannaɗe ni; tarkuna kuma suka auka mini.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِغِيُواْيِنْ كَبَرِ سُنْ طَوْرٜىٰنِ دَمْ، تَرْكُوانْ مُتُوَ يَڢُسْكَنْثٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutuwa ta ɗaure ni da igiyoyinta da ƙarfi, Kabari kuma ya ɗana mini tarko.