2 Samuel 22:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙasa ta yi rawa ta kuma girgiza, harsashan sararin sama sun jijjigu; suka yi makyarkyata saboda yana fushi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُونِيَا تَيِ ضَوَ دَ غِرْغِظَ، تُوشٜىٰنْ سَرَرِنْ سَمَ سُكَ جِجِّغَ، سُكَ غِرْغِظَ سَبُواْدَ يَيِ ڢُشِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sa'an nan duniya ta yi tangaɗi, ta girgiza, Harsashin sararin sama ya yi makyarkyata, ya raurawa, saboda fushin Allah.