2 Samuel 23:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na biye da Agiyi a matsayi, shi ne Shamma ษan Agi, mutumin Harar. Saโad da Filistiyawa suka taru a wani wurin da take gona cike da waken barewa, sai rundunar Israโila suka gudu daga Filistiyawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุนููููู ุนูุซูููููุณู ุดููููููฐ ุดูู
ูู ุทููู ุงููุบู ู
ูุชูู
ููู ููุฑูุฑูุ ููุชูุฑูุงููุฑู ุฏู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุณููู ุชูุงุฑู ุฏููุงูู
ููู ููุงฺงู ุงููููุชู ุบููุงูููุฑู ููููููฐูู ุจูุฑูููฐููุ ุณููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ุบูุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Biye da Ele'azara kuma, sai Shamma, ษan Agi, daga Harod. Filistiyawa suka taru a Lihai, inda akwai wata gonar wake. Isra'ilawa kuwa suka guji wa Filistiyawa.