2 Samuel 23:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Shamma ya yi tsayi daka a tsakiyar gonar. Ya kฤre ta, ya kuma bugi Filistiyawa, Ubangiji kuwa ya sa aka yi babban nasara.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุดูู
ูู ฺููููู ุงฺูููููููุฑู ุบููุงูููุฑู ููููุงุฑูููฐุชูุ ูููููููุดูููฐ ฺขูููุณูุชูููุงููููุ ููููููููฐูู ูููู ููุจูุงุฏู ุจูุจููุฑู ููุตูุฑูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Shamma ya tsaya a tsakiyar gonar, ya kฤre ta. Ya kuma kashe Filistiyawa. Ubangiji ya ba da babbar nasara.