2 Samuel 23:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ji ƙishirwa, sai ya ce, “Kash, da a ce wani yă samo mini ruwa daga rijiyar da take kusa da bakin ƙofar Betlehem mana!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَجِ ڧِشِنْ ضُوَ يَثٜىٰ «كَيْ! إِنَ مَرْمَرِنْ ضُوَ دَغَ رِجِيَرْ دَتَكٜىٰ بَاكِنْ ڧُواْڢَرْ غَرِنْ بَيْتَلَحْمِ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya ji marmari, ya ce, “Kai, da ma wani zai ba ni ruwan rijiyar ƙofar garin Baitalami in sha!”