2 Samuel 23:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai jarumawa ukun nan suka yi kukan ฦura, suka sheฦa a guje suka ratsa cikin sansanin Filistiyawa, suka ษebo ruwa daga rijiyar da take kusa da bakin ฦofar Betlehem, suka kawo wa Dawuda. Amma Dawuda ya ฦi yฤ sha; a maimako sai ya zuba shi a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ู
ูุงุณู ุนููู ููุงฺงูููููู ุบูุฏูุง ุนููู ุณููู ุฑฺููุง ุชูุซููููู ฺงูููโุบูููุฑู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุ ุณููู ุทูุจู ุถููู ุงูู ุฑูุฌูููุฑู ุฏูุชูููููฐ ุจูุงูููู ฺงููุงฺูขูุฑู ุบูุฑูููุ ุณููู ูููฐููุงู ูู ุฏูุงููุฏูุ ุนูู
ููุง ฺููงู ุดูุงุ ููุฌููููููฐุดู ุนฺูงูุณูุง ููู
ูุฑู ููุฏูุงูู ุบู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shahararrun jarumawan nan uku kuwa suka sheฦa a guje, suka ratsa cikin sansanin Filistiyawa, suka tafi, suka ษebo ruwa daga rijiyar ฦofar garin Baitalami, suka kawo wa Dawuda. Amma Dawuda bai sha ba, ya zuba shi hadaya a gaban Ubangiji.