2 Samuel 23:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce, โ Ubangiji yฤ sawwaฦe, in yi sha! Ba jinin mutanen da suka tafi a bakin ransu ba ne?โ Dawuda kuwa bai sha ruwan ba. Irin abubuwan da jarumawa ukun nan suka yi ke nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ยซ ููููููููฐูู ููุณฺููููงูููฐ ู
ููู ุงูููู ุดูุง ุฏูุบู ููููููู ุถููู! ุงููููุ ุฐููู ุฐูู
ู ู
ููู ููู
ูุฑู ุฌููููู ููุทูููุฏู ุณููู ุณูุฏูููููุฑู ุฏู ุฑูุงููููููุณู ุชูููุฑููู ุทูุจููู ุถูููุยป ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุฏูุงููุฏู ฺููงูุดูุงุ ููุทูููููู ููููฐ ุงููุจูุจููููู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ู
ฺูขููู ุนููู ููุงฺงูููููู ุนููู ุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce, โYa Ubangiji, ka tsare ni daga shan jinin mutanen da suka sadaukar da ransu.โ Saboda haka bai sha ruwan ba. Abubuwan da jarumawan nan uku suka yi ke nan.