2 Samuel 23:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Benahiya, ษan Yehohiyada mutumin Kabzeyel shi ma jarumi ne sosai, ya yi nasarori masu yawa. Ya bugi ฦwararrun jarumawan Mowab guda biyu. Ya kuma shiga rami wata ranar da ake ฦanฦara, ya kashe zaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููฐูููู ุทููู ููููฐูููุงูููุฏูุ ู
ูุชูู
ู ููููฐ ู
ููู ุนููู ููุงฺงู ุฏูุบู ููุจูุธูููฐููููฐููุ ูููู ุงููุจูุจููู ู
ูุงุณู ุบูุฑูู
ูุ ูููููููุดูููฐ ู
ูุชูููููฐูู ู
ููุงูููุจู ุจููู ู
ูุงุณู ููุงฺงู ููู
ูุฑู ุฐูุงููุ ููุชูุฑูุงูู ุงูู ูููุงูููุซููู ุณููููููู ฺงฺูููงูุฑูุ ุณููู ููุณููููู ุซููููู ูููู ุฑูุงู
ู ููููุดูููฐ ุฐูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Benaiya ษan Yehoyada, mutumin Kabzeyel, jarumi ne. Ya yi manyan ayyuka. Ya kashe ฦwararrun jarumawa biyu na Mowab. Wata rana kuma da aka yi dusar ฦanฦara, sai ya tafi ya kashe zaki a kogo.