2 Samuel 23:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma buge wani jibgaggen mutumin Masar. Duk da mฤshin da mutumin Masar yana riฦ™e a hannunsa, Benahiya ya kai masa hari da kulki. Ya ฦ™wace mฤshin daga hannunsa, ya kuma kashe shi da mฤshin.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูœู‰ูฐู†ูŽูŠูŽ ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู ฺงูŽุชููˆุงู†ู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุŒ ูŠูŽู†ูŽ ุฑูฺงูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู…ูŽุงุดู ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽุž ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูœู‰ูฐู†ูŽูŠูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุฑูฺงูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุณูŽู†ู’ุฏูŽุง ู†ูœู‰ูฐุŒ ูŠูŽฺจููˆุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุงุดูู†ู’ ุฏูŽุบูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐุดู ุฏูŽุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma kashe wani Bamasare mai cika fuska. Bamasaren yana da mฤshi a hannunsa, amma Benaiya ya tafi wurinsa da sanda, ya fizge mashin daga hannun Bamasaren, ya kashe shi da mฤshin.