2 Samuel 23:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Irin nasarorin da Benahiya ษan Yehohiyada ya yi ke nan; shi ma jarumi ne sosai kamar jarumawan nan uku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููููู ุณููููููฐ ุงููุฑููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุจูููฐูููู ุทููู ููููฐูููุงูููุฏู ููุนูููููุชู ุญูุฑู ูููู ุณูููู ููู
ูุฑู ฺงูููโุบูููุฑู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุนููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abubuwan da Benaiya, ษan Yehoyada ya yi ke nan. Da haka ya samar wa kansa suna tare da jarumawan nan talatin.