2 Samuel 23:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na biye da shi a matsayi cikin jarumawa ukun nan, shi ne Eleyazar ษan Dodo, mutumin Aho. Eleyazar ya kasance tare da Dawuda saโad da suka fuskanci Filistiyawa waษanda suka taru a Fas Dammim don yaฦi. Mutanen Israโila suka gudu,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุจูููููฐ ุฏูุดู ุซููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุนูููููููู ุดููููููฐ ุนูููฐููููฐููุธูุฑู ุทููู ุฏููุงูุฏููู ููุฏูููโุบููู ุงูููููุงูููุ ุนูููฐููููฐููุธูุฑู ูููู ุชูุฑูููฐุฏู ุฏูุงููุฏู ูููุงูููุซููู ุฏู ุณููู ุฑูููฐูู ฺขูููุณูุชูููุงูููู ุฏู ุณููู ุชูุงุฑู ุฏููุงูู
ููู ููุงฺงูุ ุงููุณูุนูุฏูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณููู ุบูุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda yake biye da shi a cikin su uku ษin shi ne Ele'azara, ษan Dodo, ษan Ahowa. Yana tare da Dawuda sa'ad da suka raina Filistiyawan da suka taru don yaฦi. Mutanen Isra'ila kuwa suka jฤ baya,