2 Samuel 24:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kafin Dawuda yă tashi da safe kashegari, maganar Ubangiji ta riga ta zo wa annabin nan Gad, mai duban nan na Dawuda. Ubangiji ya ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَاڢِنْ دَاوُدَ يَتَاشِ دَ سَڢٜىٰ، يَهْوٜىٰهْ يَا رِغَا يَايِ مَغَنَ دَ أَنَّبِے غَدْ، مَيْ غَنِ نَ دَاوُدَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Dawuda ya tashi da safe, sai Ubangiji ya yi magana da annabi Gad, wato annabin da yake tare da Dawuda, ya ce,