2 Samuel 24:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce wa Gad, โNa shiga uku. Gara mu fฤษa a hannuwan Ubangiji gama alherinsa da girma yake. Amma fa kada ka bar ni in fฤษa a hannun mutane.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุงูููู ุซููููู ุฏูุงู
ููู ฺจููุฑููู! ุงููููุ ฺ ููู
ูู ููููููููฐูู ููุญูููููุชูู
ู ุฏููุงูู
ููู ููููุฏู ุชูููุณูููุ ุนูู
ููุง ููุฏู ููุจูุฑู ู
ูุชูู
ู ููุญูููููุชูู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya ce, โNa shiga uku, gara in faษa a ikon Ubangiji, gama shi mai rahama ne, da in faษa a ikon mutum.โ