2 Samuel 24:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da malaโikan Ubangiji ya miฦa hannunsa wajen Urushalima, don yฤ hallaka ta, sai Ubangiji ya tsai da masifar, ya ce wa malaโikan da yake wahal da mutane, โYa isa, ka janye hannunka.โ A lokacin kuwa Malaโikan Ubangiji yana tsaye a masussukar Arauna, mutumin Yebus.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ู
ููุงูููููููู ููููููููฐูู ูููู ู
ฺููงู ุญููููููุณู ุฏููุงูู
ููู ููููููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุณููู ููููููููฐูู ููุฌู ุชูููุณููููู ู
ูุชูููููฐูู ููุฌูููููููฐ ุญูููููุซูููุณูุ ููุซูููฐ ููู
ููุงูููููู ู
ููู ูููููููุฑููู ยซูู ุงููุณู! ููุฌูููููููฐ ุญูููููููู!ยป ุงูู ูููุงูููุซููู ูููู ู
ููุงูููููููู ููููููููฐูู ูููู ููุฑููู ุจูุบููู ุญฺูู ูู ุงููุฑููููู ู
ูุชูู
ููู ููููฐุจูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da mala'ikan Ubangiji ya miฦa hannunsa wajen Urushalima don ya hallaka ta, sai Ubangiji ya tsai da masifar, ya ce wa mala'ikan da yake hallakar da mutanen, โYa isa, ka janye hannunka.โ Mala'ikan ya tsaya kusa da masussukar Arauna Bayebuse.