2 Samuel 24:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Dawuda ya ga malaโikan da ya bubbugi mutane, sai ya ce wa Ubangiji, โNi ne na yi zunubi, na kuma yi abin da ba daidai ba. Waษannan tumaki ne kawai. Me suka yi? Bari hukuncinka yฤ sauko a kaina da iyalina.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุฏูุงููุฏู ููุบู ู
ููุงูููููููู ุฏูููููููฐ ููุดูููฐ ู
ูุชูููููฐููุ ุณูููููุซูููฐ ูู ููููููููฐูู ยซุงููููุ ููููููฐ ููุงูู ุฐููููุจูููุ ููููููฐ ููุง ฺููููููขูููุ ุงููููุ ููุทูููููู ู
ูุชูููููฐ ููู
ูุฑู ุชูู
ูููููููฐุ ู
ูููฐููููฐููููฐ ุณูููููุ ุจูุฑู ุญูููููููู ููุญูููููุชููู ุฏู ุนูููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Dawuda ya ga mala'ika wanda yake hallakar da mutanen, sai ya ce wa Ubangiji, โNa yi laifi, na aikata mugunta, amma me waษannan tumaki suka yi? Ina roฦonka, ka hukunta ni da gidan ubana.โ